Al'umma
Jami’o’i 10 Mafi Kyau A Afrika
Manyan jami’o’i 10 mafi kyau a Afirka
1)- Jami’ar Cape Town (UCT), Afirka ta Kudu
2) Jami’ar Alkahira, Masar
3)- Jami’ar Nairobi, Kenya
4)- Jami’ar Stellenbosch, Afirka ta Kudu
5)- Jami’ar Makerere, Uganda
6)- Jami’ar Amurka da ke Cairo (AUC), Masar
7)- Jami’ar Ibadan, Nigeria
8)- Jami’ar Ghana, Ghana
9)- Jami’ar Dar es Salaam, Tanzania
10)- Jami’ar Witwatersrand (Wits), Afirka ta Kudu
Source: Educationhighlights.co.ke