Al'umma
Illolin Anfani Da Kayan Maye Ga Yan Matan Zamani
Shaye-shayen miyagun kwayoyi ga Mata abun takaici ne, kuma ba abu’in da zai haifar da da mai ido ba ne ga matan da sauran al’umma ba.
Yana da hatsari sosai yarinya girkakka, kosassa, nunanna tashi da ta tashi wadanda muyagun ayyukan na shaye-shayen magunguna.
Mata kuyi karatun ta natsu wajen rage ire-iren wadannan ayyuka acikin ku ta hanyar wayar dakai, kaucewa yin miyagun abokai, Sannan kulawa ta musamman daga uwaye.
Illolin Da Za’a Iya Samu
- Hauka
- Brain cancer
- Sankaran mama
- Rashin haihuwa
- Ciwon suga
- Ciwon kafafu da kasusuwa
- Matsalar fata
- Rama
Allah ya shirya masu ire-iren wadannan dabi’un acikin al’umma.