Hotunan Jana’izar Sheikh Abubakar Gero Argungu

Assalamu alaikum yan uwa Musulmi, a yau zamu kawo muku wasu hotunan yadda jana’izar marigayi Sheikh Abubakar Gero Argungu ta guduna.

Kamar yadda kowa ya sani Allah ya yiwa Malam rasuwa ne bayan wata yar gajeruwar rashin lafiya a ranar Laraba 6/7/2023, kuma aka yi jana’izar shi a ranar Alhamis 7/9/2023.

Ga wasu hotunan yadda jana’izar malam ta gudana: