Al'umma
Afrika: Tarihin Jarumi Janar Balcha Safo
Balcha Safo wanda aka haifa kuma ya rayu a (1863 zuwa 1936), ƙwararren Janar ne na soja, wanda yayi aiki a yaƙin Italo-Ethiopia na ɗaya da na biyu. Ya kasance daya daga cikin kwamandojin soji da yayi jarumtaka a yakin Adwa.
Dole ne mu girmama jaruman mu, bajintar mazajen doki na Habasha! Adwa shine nasarar Habasha! Adwa nasara ce ta Afirka!
Karin bayani: