Al'umma

Adadin Yawan Musulmai Yarbawa A Najeriya

Musulmai sun amince da cewa Annabi Muhammad (Sallal Laahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam) ya yada kalmar Allah tare da karantarwa da koyarwar addinin Musulunci.

Wani bincike daga cibiyar Pew Research Centre, ya zuwa shekarar 2015, Najeriya ita ce ƙasar da tafi yawan al’umma a nahiyar Afrika, kuma ta kasance kashi 55 cikin 100 na mutanen kasar musulmai ne, yayin da sauran kashi 45 ke bin wasu addinai daban-daban.

Wani kiyasi na baya-bayan nan daga 2018, ya ce babban addinin Najeriya shine Musulunci. An kiyasta cewa kashi 21 cikin 100 na kabilar Yarbawa musulmai ne, (kimanin mutane miliyan 48).

A taƙaice dai, yawan al’ummar Najeriya baki ɗaya kamar yadda aka ƙiyasta a shekarar 2022 ya kai miliyan 250, inda sama da miliyan 48 Musulmi ne da cikin Yarbawa.