Wasanni

Yan Uwan Hazard 4 Da Suka Shiga Harkar Kwallon Kafa

Eden Hazard yana taka leda a Real Madrid.

Thorgan Hazard yana taka leda a Dortmund.

Kylian Hazard yana taka leda a RWDM, aro daga Cercle Brugge.

Ethan Hazard yana taka leda a Tubize.