Tsakanin Real Madrid Da Barcelona Wane Ne Babban Kulob?

Real Madrid ce ke kan gaba a fafatawar da suka yi, inda ta yi nasara (Winning) har sau 100, yayin da Barcelona kuma ta yi nasara (Winning) sau 96 da canjaras (Draw) 52.

Barcelona ce ke kan gaba a wasannin (Matches) da nasarori 19, Madrid ta yi nasarori 4 da canjaras (Draw) guda 10 a jimillar wasanni 115, yayin da Madrid ta samu nasarori 104 da canjaras (Draw) 62 a dukkanin wasannin da aka buga har zuwa ranar 12 ga watan Janairun 2022.

A Kofin Sipaniya da kofuna: Barcelona ta fi girma. Tana da kofin Copa 29 da liga 24 yayin da Madrid ke da liga 33 da kuma Copa 19. Ta fannin kudi: Madrid ta fi girma.