Yan Ƙwallo 2 Da Suka Taɓa Lashe Kyautar Gwarzon Ɗan Kwallon Afrika

Masu tsaron gida biyu ne kawai suka lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika.

Thomas N’Kono na Kamaru ya lashe kambun a 1979 da 1982, yayin da Ezzaki Badou na Morocco ya lashe gasar a 1986.

Wane ne na gaba, masu karatu?