Yadda Za’a Duba Lambar Layin GLO

Danna lambar USSD code kamar haka; *135*8# ta amfani da layin Glo. Lambar Glo ɗin ka mai lamba 11 za ta fito akan allon wayar ka.

Haka zalika, za’a iya danna 1244 📞, sannan a kira domin sauran lamabr wayar ta murya.