Yadda Za’a Duba Lambar NIN Akan Layin Waya

Don amfani da wannan sabis ɗin, kawai ku bi matakai masu zuwa: danna *996# daga zaɓuɓɓukan da aka nuna, zaɓi “NIN Retrieval”, ta hanyar danna lamba ‘4‘, idan kuna amfani da lambar wayar da kuka yi rajista da ita domin neman NIN ɗin ku, bi matakan da aka nuna akan allon wayar ka kuma samar da abubuwan da ake buƙata.

Amma ku tuna za’a iya duba NIN ne kawai akan layin kuka bada lambar shi a lokacin rajista.