Wasanni
Yadda Avram Grant Yayi Rashin Nasara A Wasan Ƙarshe Ta Cin Kofin A Bugun Finareti Sau 2
Avram Grant ya yi rashin nasara a wasan karshe na kofin biyu a bugun fenariti.
6-5 Chelsea ta sha kashi a hannun Man United a wasan karshe na UCL a 2008.
Ghana ta sha kashi da ci 9-8 da Ivory Coast a wasan karshe na AFCON na 2015.