Wasanni
Yadda Aka Sanyawa Filayen Wasa 2 Sunan Johan Cruyff

Akwai filayen wasa biyu da ka sanyawa sunan Johan Cruyff.
Johan Cruyff Arena dake Amsterdam, Netherlands.
Filin wasa na Johan Cruyff dake Barcelona, Spain.
Gasar Super Cup ta Holland kuma ana kiranta da The Johan Cruyff Shield.
Cruyff ya rasu a ranar 24 ga Maris a shekarar 2016 yana da shekaru 68 a duniya.