Al'umma
Yadda Aka Kashe Janar Murtala Mohammed
An kashe Murtala Muhammed, mai shekaru 37, tare da mai taimaka masa, Laftanar Akintunde Akinsehinwa, a cikin wata bakar motar shi kirar Mercedes Benz saloon a ranar 13 ga Fabrairun 1976.
An yi wa motar kwanton bauna kan hanyar shi ta zuwa ofishin shi da ke Barracks Dodan, Legas.