Wani Ɗan Najeriya Ya Kera Mota Mai Aiki Da Caji [Hotuna]

Dan kasuwan Najeriya, Mustapha Gajibo ya kera motocin batir masu amfani da hasken rana tun daga tushe a wani yunkuri na inganta makamashi mai tsafta da kuma dakile gurbatar yanayi.

Gajibo, wanda ya daina karatu a jami’a, ya sanar da motar Phoenix Kaande 7.0, wanda ke daukar nauyin cajin sa’a 1 da cikakken gudun kilomita 95/h.