Wasanni
Vittorio Pozzo: Kocin Da Ya Taɓa Lashe Gasar Cin Kofin Duniya Sau Biyu
Vittorio Pozzo na Italiya shi ne kocin kwallon kafa daya tilo da ya lashe gasar cin kofin duniya sau biyu (1934 da 1938).
Kocin Faransa Didier Deschamps zai iya daidaita tarihin Qatar 2022.