Tuna-Baya: Lokacin Da Shevchenko Yake Takawa AC Milan Leda A 2005

A shekara ta 2005, yayin da yake taka leda a AC Milan a waje da Fenerbahce, Shevchenko ya zama dan wasa na farko da ya ci kwallaye hudu a waje a gasar zakarun Turai.

Na baya-bayan nan da ya cimma wannan nasarar shine Olivier Giroud, wanda ya zura kwallaye hudu masu ban mamaki a Seville a watan Disambar bara wato 2020.