Tsofaffin Hotunan Ɗangote Tare Da Abokan Shi

Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote kenan a wannan hoton tare da abokansa a cikin wasu hotuna da aka buga ta yanar gizo ranar Alhamis.