Tarihi: Ko Ka San An Taɓa Samun Bugun Finareti Fiye Da 40 A Wasa Ɗaya?

An yi bugun daga kai sai mai tsaron gida, wato (Finareti) a tarihin kwallon kafa tsakanin Argentinos Juniors da Racing Club a rukunin farko na Argentina a shekara ta 1988.

An yi bugun fenareti 44 sannan Argentina ta samu nasara da ci 20-19.