Sunayen Wasu Ministocin Arewacin Najeriya A Shekarar 1961

Ga jerin sunayen wasu ministoci daga Arewacin Najeriya a shekarar 1961:

 1. Ilimi: Alh Isa Kaita (Madawakin Katsina)
 2. Karamar Hukuma: Alh Muhammadu Bashar (Wamban Daura).
 3. Lafiya: Alh. Ahman Pategi (Galadiman Pategi)
 4. Kudi: Alh Aliyu (Makaman Bidda)
 5. Attorney General: Mr H. H. Marshall
 6. Noma: Alh Mustafa Muhammad
 7. Aiki: Mr G. U. Ohikere
 8. Kasa da safiyo: Alh Ibrahim Musa Gashash
 9. Ba tare da fayil ba: Sarkin Katsina, Sir Usman Nagogo
 10. Ba tare da fayil: Sultan of Sokoto, Sir Abubakar
 11. Ciniki da Masana’antu: Alh Shehu Usman (Galadiman Maska)
 12. Social Welfare and Cooperatives: Mr Michael Audu Buba (Wazirin Shendam)
 13. Ba tare da fayil ba: Sarkin Ilorin, Malam Sulu Gambari
 14. Ba tare da fayil ba: Attah na Igala, Malam Ali Obaje
 15. Ba tare da fayil ba: Sarkin Kano, Sir Muhammadu Sunusi
 16. Lafiyar dabbobi da dazuka: Alh Muazu Lamido (Magatakardan Sokoto).
 17. Al’amuran Cikin Gida: Alh Muhammadu Kabir (Ciroman Katagum)
 18. Bayani: Alh Ibrahim Biu
 19. Jiha: Mr Daniel Ogbadu
 20. Jiha: Mr Abutu Obekpa
 21. Jiha: Alh Sule Gaya

Daga karshe kuma firimiyan Arewacin Najeriya shine Sardaunan Sokoto.