Kimiyya

StarTimes Daɗin Kowa

Tashar harshen cikin gida ta Afirka domin Hausawa a Najeriya a kan StarTimes da StarSat, mai dauke da jerin wasannin kwaikwayo, fina-finai, kade-kade da shirye-shirye masu inganci a yankin Hausa da ma duniya baki daya.

Lokacin watsa shirye-shirye: sa’o’i 24 a rana tare da sabbin shirye-shirye na sa’o’i 6 Vision: Ana sa ran tashar za ta mamaye dukkan yankunan masu magana da harshen Hausa don biyan bukatun kallon masu magana da harshen Hausa miliyan 80.

Advertisement