Red Card: Ƴan Wasa 2 Da Aka Taɓa Kora Daga Gasar Cin Kofin Duniya Har Sau Biyu

Rigobert Song da Zinedine Zidane ne kadai aka bai wa jan kati fiye da sau daya a gasar cin kofin duniya.

An bai wa Song jan kati a shekarar 1994 da Brazil da kuma a 1998 da Chile yayin da Zidane ya samu jan kati a 1998 da Saudi Arabia da kuma a 2006 da Italiya.