Kasuwanci
Mata 10 Mafi Arziki A Yankin Kudu Da Hamadar Sahara A 2022
1) Folorunso Alakija $1 billion Nigeria
2) Hajia Bola Shagaya $950 million Nigeria
3) Daisy Danjuma – $900 million Nigeria
4) Fifi Ejindu – $850 million Nigeria
5) Stella Okoli – $800 million Nigeria
6) Ngina Kenyatta – $600 miliyan Kenya
7) Wendy Appelbaum – $152 miliyan Afirka ta Kudu
8) Wendy Ackerman – $111.5 miliyan Afirka ta Kudu
9) Irene Charnley – $88 miliyan Afirka ta Kudu
10) Bridgette Radebe – $58.7 miliyan Afirka ta Kudu
‘Yar Angola Isabel Dos Santos (‘yar tsohon shugaban Angola Jose Dos Santos) ba ta cikin jerin sunayen mata masu arziki a Afirka saboda dalilai da ake tantama a kan dukiyarta, da shari’ar kasa da kasa kan kadarorinta da kuma sace wasu kadarorinta.
Source: Mujallar Forbes