Al'umma
Manyan Illolin Zina Guda 10 Da Ba Ku Sani Ba
- 1 Zina na janyo talauci
- 2 Zina na saka duhun fuska
- 3 Zina na hana kwanciyar kabari lafiya
- 4 Zina na saka mutun ya mutu babu imani
- 5 Zina na bada ta kaitachiyar rayuwa
- 6 Zina na saka ka rayu babu amfani cikin rayuwar
- 7 Zina na sanya Allah yayi fushi da mutum
- 8 Zina na sanya zuriyar ka ta lalace
- 9 Zina na sanya Mala’iku su tsine maka
- 10 Zina na sanya a jefa mutum cikin wutar jahannama matukar bai tuba da gaske ba