Lafiya

Maganin Kurmantaka Ta Sanadiyyar Wani Rashin Lafiya

Yan Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu, da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau zamu kawo muku yadda za’a yi maganin kurmantaka ta sanadiyyar wani rashin lafiya a gargajiyance.

Domin maganin kurmantaka sanadin wata rashin lafiya za’a samau ganyen tumfafiya sai a yi blending na ganyen amma wanda ya canza launi ya koma yellow, sai a tafasa da kyau a tace ruwan a wanke kunne da su a bulbula ruwan a ciki a yi haka tsawon sati biyu, za a yi wa Allah godiya.

Advertisement