Kimiyya
Kyakkyawan Zane Na Katako
Fasaha wata baiwa ce da Ubangiji ke hore ta ga wadansu mutane, ta yadda za ka ga suna kera wasu abubuwa masu ban mamaki, kamar wannan kujerar katako da kuke gani da wani dan Afrika ya kera.
Jinjina ga Afrika…..🙏