Kungiyoyi Kwallon k Kafaafa 7 Da Suka Taɓa Gama Gasar UCL Ba Tare Da Doke Su Ba

AC Milan, 1993-1994 (wasanni 12, nasara 7, canjaras 5, rashin nasara 0)

Ajax, 1994-1995 (wasanni 11, nasara 7, kunnen doki 4, rashin nasara 0)

Manchester United, 1998-1999 (wasanni 11, nasara 5, kunnen doki 6, rashin nasara 0)

Manchester United, 2007-2008 (wasanni 13, nasara 9, kunnen doki 4, rashin nasara 0)

Marseille, 1992-1993 (wasanni 11, nasara 7, kunnen doki 4, rashin nasara 0)

Barcelona, ​​2005-2006 (wasanni 13, nasara 9, kunnen doki 4, rashin nasara 0)

Bayern Munich, 2019-2020 (wasanni 11, nasara 11, kunnen doki 0, rashin nasara 0)

Bayern Munich ita ce kungiya daya tilo da ke da tarihin yin nasara dari bisa dari.

Man United ita ce kungiya daya tilo da ta kammala gasar UCL sau biyu ba tare da an doke ta ba.