Wasanni
Kulob Ɗin Da Ya Taɓa Saka Ƴan Wasa 11 Daga Ƙasashe Daban-Daban A Gasar UEFA Champions League
Arsenal ta zama kungiya ta farko a tarihin gasar zakarun Turai da ta fitar da ‘yan wasa goma sha daya daga kasashe daban-daban a lokaci guda, a wasan da suka doke Hamburger SV da ci 2-1 a ranar 13 ga Satumban 2006.
Tawagar ta kasance:
(1). Jens Lehmann (Jamus)
(2). Emmanuel Eboue (Ivory Coast)
(3). Johan Djourou (Switzerland)
(4). Justin Hoyte (Ingila)
(5). William Gallas (Faransa)
(6). Tomas Rosicky (Jamhuriyar Czech)
(7). Gilberto Silva (Brazil)
(8). Cesc Fabregas (Spain)
(9). Alexandre Hleb (Belarus)
(10). Emmanuel Adebayor (Togo)
(11). Robin van Persie (Netherland)