Wasanni

Kulob Ɗaya Tilo da Ya Taɓa Cin Ƙwallo A Kowace Wasa A Gasar Premier League a 2001-2002

Arsenal (2001/02) ita ce kungiya daya tilo da ta zura kwallo a raga a kowane wasa a gasar Premier.
Sun lashe gasar ne da maki 87 (ras 26, canjaras 9, rashin nasara 3) da kuma bambancin kwallaye 43.

Arsenal (2003/04) ita ce kungiya daya tilo da ta kare a gasar Premier ba tare da an doke ta ba.
Sun lashe gasar ne da maki 90 ( nasara 26 da 12 sun yi canjaras) da bambancin kwallaye 47.