Ko Ka San Maxwell Da Zlatan Ibrahimović Sun Zauna A Kulob 4 Tare?

Maxwell da Zlatan Ibrahimović sun kasance abokan wasa a kungiyoyi hudu daban-daban.

Sun yi wasa tare a Ajax daga 2001 zuwa 2004.

A Inter Milan daga 2006 zuwa 2009.

A Barcelona daga 2009 zuwa 2011 da kuma PSG daga 2012 zuwa 2016.