Al'umma
Ina Shan Wahala Sosai Wajen Sanya Su Barci – Inji Matar Da Ta Haifi Yara 9 Lokaci Guda
Matar nan mai suna Halima Cissé ‘yar kasar Mali wacce ta haifi ‘ya ‘ya tara lokaci guda a shekarar 2021 a kasar Algeriya, ta ce tana shan matukar wahala kafin ta sanya ‘ya ‘yan ta bacci.