Hanyoyi 10 Domin Zama Daban Da Sauran Mutane

  • Ka rika yin tunani kafin ka yi magana.
  • Kada ka kasance koyaushe in an nema ka.
  • Ka rage yawan magana game da kan ka.
  • Saurari zance fiye da yadda kake magana.
  • Ka rika amfani da kwatance wani lokaci.
  • Ka zan yin magana da ido wani lokaci.
  • Ka rage mayar da martani sosai.
  • Ka rika kwantar da hankalin ka.
  • Ka daina yawan yin magana.
  • Ka guji wasan kwaikwayo a koda yaushe.