Wasanni

Gianluigi Buffon: Fitaccen Mai Tsaron Gida Na 2006 Da Ake Ɗasawa Da Shi A Yau

Gianluigi Buffon a matsayin mai tsaron gida sun ci kan su kwallaye biyu a gasar cin kofin duniya ta 2006 (Own goal).

Na farko dan wasan Italiya Cristian Zaccardo ne ya ci kan su a wasan da suka buga da Amurka a matakin rukuni yayin da Zinedine Zidane ya zura ta biyu a wasan karshe.

An zabi Buffon a matsayin mai tsaron gida mafi kyawun gasar.

A halin yanzu, shi ne kawai dan wasa mai taka rawa a cikin tawagar da ta lashe kofin duniya a 2006.