Jan Kati: Dalilin Da Yasa Refali Da Ronaldinho Suka Farko Da Dariya

A wata wasa tsakanin AC Milan da Inter Milan, alkalin wasa yaso ya nunawa Ronaldinho katin gargadi amma sai yayi kuskure ya fitar da jan kati.

Da ya gane kuskuren shi ya maye gurbin shi da katin gargadin da ya nufa da farko, sai kawai suka farke da dariya.

Ronaldinho yanzu yana da shekaru 42 a duniya.