Yanda Aka Gudanar Jana’izar Jarumin KannyWood, Sani Garba SK

Yadda aka gudanar da jana’izar marigayi kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, wato Sani Garba SK, wanda Allah ya yiwa rasu kwanan.