Arsenal Ce Kaɗai Ta Taɓa Zura Kwallo Raga A Kowane Wasa A Premier League Ta 2001 – 2004

Arsenal (2001-2002) ita ce kungiya daya tilo da ta zura kwallo a raga a kowane wasa a gasar Premier.

Sun lashe gasar ne da maki 87 (nassra 26, canjaras 9, rashin nasara 3) da kuma bambancin kwallaye 43.

Arsenal (2003-2004) ita ce kungiya daya tilo da ta kare a gasar Premier ba tare da an doke ta ba.

Arsenal ya lashe gasar ne da maki 90 ( nasara 26 da 12 sun yi canjaras) da bambancin kwallaye 47.