Amina Zaria: Jarumar Sarauniya A Ƙasar Hausa

Amina ta Zariya (1533-1610?), wadda aka fi sani da sarauniyar jaruma, Ta fadada yankin Hausawa na Arewacin Afirka zuwa ga iyakoki mafi girma a tarihi.

Wannan ba shine kawai iya tarihin Amina ba, jarumar nada dogon tarihi mai ban mamaki da mazantaka wanda burje ku.