Alamomin Sanyi 33 Ga Maza Da Mata

π—”π—Ÿπ—”π— π—’π— π—œπ—‘ π—¦π—”π—‘π—¬π—œ π—šπ—” 𝗠𝗔𝗭𝗔

 • 1-Qanqancewar Gaba
 • 2-Saurin Inzali
 • 3-Qaiqayin Gaba
 • 4-Daukewar Shaawa
 • 5-Rashin Jin dadin Jima”I
 • 6-Qarancin Maniyi
 • 7-Fitar Farin Ruwa a Gaba
 • 8-Kumburin Dan Maraina
 • 9-Tsinkewar Maniyi
 • 10-Rashin Zaman Maniyi a Mahaifa
 • 11-Qurajen Gaba
 • 12-Rashin Gamsuwa ko Gamsarwa
 • 13-Kwayoyin Halitta Kasa Haihuwa
 • 14-Qaiqayin jiki Bayan Wanka
 • 15-Jin Abu na binka Kamar Tana ko Kyashi
 • 16-Rabuwat Fitasri Gida 2
 • 17-Jin Zafi Lokacin da Kake Fitsarin
 • 18+Jin Zafi Bayan Gama Fitsari
 • 19-Fitar Jini Bayan Gama Fitsari
 • 20-Idan Ka Gama Fitsari Wani Ya Riqa biyo baya
 • 21-Fitar Fitsari Kadan-Kadan

π—”π—Ÿπ—”π— π—’π— π—œπ—‘ π—¦π—”π—‘π—¬π—œ π—šπ—” 𝗠𝗔𝗧𝗔

 • 1-Bushewar Gaban
 • 2-Motsewar Gaban
 • 3-Ciwon Mara Lokacin Al’ada
 • 4-Rashin Daukar Ciki
 • 5-Rikicewar Alada
 • 6-Warin Gaba
 • 7-Jin Zafi Lokacin Saduwa
 • 8-Jin Zafi Bayan Saduwa
 • 9-Budewar Gaba
 • 10-Ciwon Mara Bayan Saduwa
 • 11-Daukewar Shaawa
 • 12-Rashin Gamsuwa