AFCON: Taren Kenneth Omeruo Da Ahmed Musa

Kenneth Omeruo da Ahmed Musa dukkansu sun kasance a cikin tawagar da ta lashe gasar AFCON ta Najeriya (Super Eagle) karo na 3 wacce aka buga a ƙasar Afirka ta Kudu shekaru 11 da suka gabata.

Abin ban sha’awa, bayan shekaru 11, Kenneth Omeruo da Ahmed Musa duk suna cikin tawagar Super Eagle ta AFCON 2023 da ake kyautata zaton zata lashe gasar wa Najeriya a karo na hudu.

Kasancewar Kenneth Omeruo da Ahmed Musa na tsawon rai.