Abubuwan Da Ba Ku Sani Ba A Kwallon Kafa A Najeriya

Najeriya ce kasa daya tilo a Afirka da ke da matsayi mafi girma a tarihin Hukumar Kwallon Kafa ta duniya, FIFA. Sannan ita ce matsayi na 5 a duniya a shekarar 1994).

Najeriya ce kasa daya tilo a duniya da ta lashe dukkan lambobin yabo na Olympic uku:

  • Zinariya
  • Silver
  • Bronze

Najeriya ce kasa mafi nasara a duniya a matakin matasa ‘yan kasa da shekaru 17. Tare da samun kofin duniya 5 na matasa kasa da shekaru 17.

Sannan a karshe, Najeriya ce tafi kowacce kasa lambar yabo ta CAF AFRICAN CUP OF NATIONS, wato hukumar kwallon kafa ta Afrika.