2013: Abinda Yasa kocin Manchester City Roberto Mancini Ya Shaƙe Mario Balotelli

A shekara ta 2013, kocin Manchester City Roberto Mancini ya shaƙe Mario Balotelli da rigar sa saboda ya yiwa abokin wasansa Gael Clichy ƙeta, bayan ya dawo daga jinya a lokacin atisaye.