2013: Abinda Yasa Mai Tsaron Ragar Najeriya Enyeama Yayi Yunƙurin Cira Alƙalin Wasa Sama

Idan muka koma cikin tarihi zuwa 2013, samu wani abinda ba’a saba gani a cikin wasan ƙwallon ƙafa ba lokacin da mai tsaron gida Vincent Enyeama yayi yunkurin daga alkalin wasa saboda jin dadi bayan da Najeriya ta lashe gasar AFCON.

Haka zalika, AFCON ta 2021 za’a fara ta.ne cikin kwanaki 5 masu. Wa zai daga kofin?