Wasanni

1938: Mai Tsaron Gida (Gola) Na Farko A Tarihi Da Ya Ci Gwal

Jaguare Bezerra de Vasconcelos na Brazil ya zama mai tsaron gida na farko da ya ci kwallo a tarihi lokacin da ya ciwa Olympique Marseille kwallo da tayi a bugun fenariti a wasan da suka doke Metz da ci 2-1 a wasan karshe na gasar cin kofin Faransa a ranar 22 ga watan Yunin 1938.

Advertisement