Ɗan Najeriya Ya Gina Toilet Da Ke Samar Da Iskan Gas Domin Dafa Abinci Da Gas Kuka

Wannan Dan Najeriya Ya Gina Bandaki (Toilet( Mai Iya Samar Da Iskar Gas Domin Dafa Abinci Da Na’urar Wutar Lantarki (Gas Cooker), Mai Matukar Sauki, Mai Rahusa Kuma Zai Dade.

‘Yan Najeriya Na Musamman!