Wasanni

Ɗan Kwallon Kafar Da Ya Taɓa Buga Wasannin Karshe 3 A Gasar Cin Kofin Duniya A Jere

Cafu shine dan wasa daya tilo da ya taka leda a wasannin karshe na cin kofin duniya uku (1994, 1998, 2002).

Haka kuma shine dan wasan da ya fi kowa taka leda a Brazil da wasanni 142.

Marcos Evangelista de Morais, wanda aka fi sani da Cafu tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil.

Ya buga wa tawagar kwallon kafar Brazil wasanni 142, shi ne dan wasan da ya fi kowa taka leda a Brazil.