Wasanni

Ƴan Kwallon Africa 5 Da Suka Fi Kowa Cin Ƙwallaye A Gasar Cin Kofin Duniya

Ƴan kasashen Afrika da suka fi cin kwallaye a gasar cin kofin duniya.

1. Asamoah Gyan (Ghana) – kwallaye 6
2. Roger Milla (Cameroon)- kwallaye 5

3. Ahmed Musa (Nigeria)- kwallaye 4
4. Samuel Eto’o (Cameroon) – kwallaye 3
5. Papa Bouba Diop (Senegal) – kwallaye 3