Kimiyya
Yadda Zaka Samu “Data 1GB” A Layin MTN Kyauta
Yi downloading na Stark VPN ka connecting da layin ka na MTN mara data domin samun garabasar 1GB kyauta kowace rana.
A tuna: Yi connecting da layi mara data na mtn..
Kuje Playstore ku dauko Application Mai-suna “StackVPN” sai kuyi installing din sa bayan ya gama ku duba hoton kasa ku shiga ku zabi:
“ZA 1GB 2023” kamar yanda kuka gani a hoton. Amma ya kasance layin ku babu MB data ko daya aciki Insha Allah zai yi.