Sheikh Hussaini Abubakar Gero Argungu Yayi Hatsari

Sheikh Hussaini Abubakar Giro Argungu wanda na ciki ga marigayi Sheikh Abubakar Gero Argungu yayi da mota.

Mun samu labarin cewa yayi hatsarin ne akan hanyar shi wajen wa’azi.

Haka zalika, rahoton ya bayyana cewa Malam yana cikin koshin lafiya, komai bai same shi ba, sai dai motar mallam ta lalace.

Allah ya mayar masa da alkhairi ya kuma tsare gaba.