Labarai
Safara’u Zata Koma KannyWood, Kuma Zata Fito A Shirin Labarina
Rahotanni da ba mu tabbatar ba dun bayyana cewa anmayar da Safara’u cikin Kannywood inda zata fito a shirin nan mai dogon zango, Labarina.
A baya dai an kori jarumar sakamakon zargin da ake mata na sakin wasu hotonan bidiyon tsiraicin ta, wanda hakan ya sanya inda ta koma sana’ar rawa da waƙa kafin daga bisani ta sake dawowa masana’antar ta Kannywood.
Yanzu haka ana tunanin zata fito a cikin shiri mai nisan zango Labarina na kamfanin Saira Movies.
Majiya: Hausa Linzami.