Lafiya

Maganin Ƙarfin Gaba Da Ƙara Ruwan Maniyyi

Albarkacin masu neman yadda za’a ƙara ƙarfin mazakuta da karin ruwan maniyyi domin gyara gida, amarya ta yi nishaɗi ango yayi nishaɗi.

A samu garin KANUNFARI karamin cokali sai a raba shi gida hudu, sai a dauki kashi daya.

Za’a a samo madara Peak Milk ta ruwa gwangwani daya a juye ta a kofi a zuba wannan Kanunfari da aka raba a gauraya sannan a shanye haɗin duka.

Ayi hakan kamar kwana bakwai Insha Allah za’a yaba sosai.

Baya waɗannan abubuwan, wannan hadin yana wasu faidodi ga lafiyar ɗan Adam, kamar matsalar sanyi da sauran su.

Wannan sako ne ga masu iyali kawai.