Hanyoyin Da Ake Rage Girman Tumbi (Katon Ciki)

ZA A SAMU RUWAN KHAL DA TUFFA, SAI A SAKA COKALI BIYU CIKIN RUWA KOFI DAYA A SHA BAYAN CIN ABINCI SAU UKU A RANA.

HANYA TA BIYU ZA A SAMU LEMON ZAKI SA A YANKA SHI 4 DA BAWAN SHI DA LEMON TSAMI SHI MA A YANKA 4 DA BAWAN SAI A DORA KAN WUTA BA MAI ZAFI SOSAI BA SAI A TACE SAKA ZUMA COKALI BIYU A SHA SAU BIYU A RANA ZA AGA KYAKKYAWAWAN SAUYI INSHA ALLAH.